Masarautar Gombe

Masarautar Gombe
masarautar gargajiya a Najeriya
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Gombe

Masarautar Gombe Masarauta ce ta gargajiya a Najeriya wacce take jihar Gombe ta zamani a yanzu. Hakanan jihar Gombe tana dauke da masarautun Dukku, Deba, Akko, Yamaltu, Pindiga, Nafada da Funakaye. Sarkin Gombe na yanzu shi ne Alhaji Abubakar Shehu Abubakar III[1], wanda ya hau mulki a ranar shida 6 ga watan Yuni shekara ta alif dubu biyu da goma sha hudu 2014. Marigayi Sarkin Gombe, Alhaji Shehu Usman Abubakar, ya kasance Sarki ne tun daga watan Agusta na shekara ta alif dubu daya da dari tara da tamanin da hudu 1984.[2]

  1. https://www.google.com/amp/s/punchng.com/eid-el-fitr-gombe-emir-calls-for-peaceful-co-existence/%3famp
  2. Julius Toba (23 January 2009). "Pomp, as Gombe monarch marks anniversary". Nigerian Compass. Retrieved 21 September 2010

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy